A amince a yi amfani da bayanan shaida daga Facebook a kan wannan burauzar? Muna amfani da bayanan shaida da makamamanciyar wannan fasaha don mu taimaka a samar a kuma inganta bayanai a kan Kayayyakin Meta. Haka kuma muna amfani da su mu samar da morewa mara haɗari ta amfani da bayanan da muka samu daga bayanan shaida a ciki da wajen Facebook, sannan mu samar mu kuma inganta Kayayyakin Meta don mutanen da suke da asusu.
Kana da iko a kan bayanan shaida na zaɓi da muke amfani da su. Sami ƙarin bayani game da bayanan shaida da kuma yadda muke amfani da su, sannan ka sake dubawa ko sauya zaɓinka a koyaushe a Dokar Bayanan Shaidarmu. Game da bayanan shaida
Mene ne bayanan shaida? Bayanan shaida wasu ƙananan saƙwanni ne da ake amfani da su don a adana a kuma karɓi shaida a kan burauza. Muna amfani da bayanan shaida da makamanciyar wannan fasaha don mu yi tayin kayayyakin Meta kuma mu fahimci bayanan da muka samu game da masu amfani, kamar ayyukansu a kan wasu shafukan yanar gizon da manhajoji. Idan ba ka da asusu, ba ma amfani da kukis wajen tsara maka tallace-tallace, kuma za a yi amfani da ayyukan da muke samu don tsaro da ƙimar Kayayyakinmu kawai. Sami ƙarin bayani game da bayanan shaida da makamanciyar wannan fasaha da muke amfani da su a Dokar Bayanan Shaidarmu.
Me ya sa muke amfani da bayanan shaida? Kukis suna taimaka mana wajen samarwa, karewa da inganta Kayayyakin Meta, kamar ta tsara bayanai da karkatarwa da auna tallace-tallace da ke samar da morewa mara haɗari. A yayin da bayanan shaidar da muke amfani da su za su iya sauyawa daga lokaci zuwa lokaci idan mun inganta da sabunta Kayayyakin Meta, muna kuma amfani da su don waɗannan dalilai:
Sami ƙarin bayani game da bayanan shaida da yadda muke amfani da su a Dokar Bayanan Shaidarmu.
Mene ne Kayayyakin Meta? Kayayyakin Meta sun haɗar da Facebook da Instagram da mahajojin Messenger da kuma duk wasu sigogi ko manhajoji ko fasahohi ko manhaja ko ayyukan da Kamfanin Meta yake samarwa a ƙarƙashin Dokokin Sirrinmu. Za ka iya samun ƙarin bayani game da Kayayyakin Meta a Dokar Sirrinmu.
Zaɓuɓɓukan bayanan shaidarka Kana da iko a kan bayanan shaida na zaɓi da muke amfani da su:
Za ka iya sake dubawa ko sauya zaɓinka a kowane lokaci a wurin saitin bayanan shaidarka. Bayanan shaida daga wasu kamfanoni Muna amfani da bayanan shaida daga wasu kamfanoni don mu nuna maka tallace-tallace a wajen Kayayyakinmu, mu kuma samar da sigogi kamar taswirori da ayyukan biyan kuɗi da bidiyo.
Yadda muke amfani da waɗannan bayanan shaidar Muna amfani da bayanan shaida daga wasu kamfanonin a kan Kayayyakinmu:
Idan ka amince da waɗannan bayanan shaidar
Idan ba ka amince da waɗannan bayanan shaidar ba
Wasu hanyoyin da za ka iya kula da bayananka
Kula da morewar tallanka a Cibiyar Asusu Za ka iya kula da morewarka game da talla ta hanyar ziyartar waɗannan saituna. Tallan da aka ba fifiko A wajen tallanka da aka fi so za ka iya zaɓar ko mu nuna maka talla ka kuma yi zaɓi game da bayanin da za a yi amfani da shi a nuna maka talla. Saitunan talla Idan muna nuna maka talla, muna amfani da bayanan da masu talla da wasu abokan hulɗar suka samar mana game da ayyukanka a wajen Meta. Kayayyakin Kamfani, hadi da shafin yanar gizo da manhajoji, don mu nuna maka Tallace-tallacen mafi inganci. Za ka iya kula da ko mu yi amfani da wannan bayani mu nuna ma talla a saitin tallanka.
Ƙarin bayani game da tallace-tallace ta intanet: Za ka iya zaɓar daina ganin tallukan ra'ayi na yanar gizo daga Meta da sauran Kamfanonin da suka shiga ta Ƙawancen Ƙungiyoyin Kula Da Tallace-tallacen Na'ura a Amurika koƘawancen Tallace-tallace Ta Na'ura a Kanada a Canada ko Ƙawancen Yin Hulɗa da Tallace-tallacen ta Intanet Na Turai a Turai, ko ta wurin saitin wayar hannunka, idan kana amfani da Android ko iOS 13 ko samfurin baya na iOS. A lura cewa mai tare talla da kayan aikin da suke tare amfani da bayanan shaidarmu za su iya yin katsaladan da waɗannan hanyoyin kula. Kamfanonin tallace-tallacen da muke aiki da su gaba ɗaya na yin amfani da cookies da makamantan fasahohi a matsayin wani ɓangare na ayyukansu. Domin ƙarin sani game da yadda masu talla gaba ɗaya ke yin amfani da cookies da kuma zaɓin da suke bayarwa, za ka iya sake duba waɗannan kayayyakin aikin:
Kulawa da Cookies da Saitunan Burauza Burauzarka ko na'ura za su iya bayar da saitunan da za su ba ka damar zaɓar ko an saita bayanan shaidar burauza da kuma goge su. Waɗannan hanyoyin kular sun bambanta daga burauza, kuma masu ƙerawa za su iya canza saitunan guda biyu da suke samarwa da kuma yadda suke yin aiki a kowane lokaci. Daga ranar 5 ga watan Oktoba 2020, za ka iya samun ƙarin bayani game da hanyoyin kulawar da fitattun burauza suke samarwa a kafar da ke ƙasa. Wasu ɓangarorin Kayayyakin Meta ba za su iya yin aiki da kyau idan ka kashe bayanan shaidar burayza. Ka lura cewa waɗannan hanyoyin kulawar sun bambanta da waɗanda Facebook ke samarwa. |